Hadisai
Imani da Hukuncin Allah da Ƙaddara
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
sakamako 21
- 3159
Bala'i ba zai gushe ga mumini da mumina ba a kansa da ɗansa da dukiyarsa har sai ya gamu da Allah ba shi da wani laifi
Hasan neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 3160
Idan kin so ki yi haƙuri aljanna ta tabbata gareki, idan kuma kin so zan roƙa miki Allah Ya yaye miki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3339
Lallai cewa Gwaggwaben lada yana tare da Girman Bala'i kuma cewa Allah Mai girma da Daukaka idan yaso Mutane to sai ya Jarrabesu, to duk wanda yarda da Jarrabawar to sai ya sami yardar Allah, kuma duk wanda yayi fushi to shi ma sai Allah yayi fushi da shi.
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - 4204
Wanda Allah Yake nufinsa da alheri zai shafeshi da rashin lafiya (zai jarrabeshi)
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 4811
- 4849
Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga mai ɗaga murya da mai aske kanta da mai tsaga kayanta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5493
Mumini kakkarfa ya fi alkairi da soyuwa a wajen Allah sama da mumini rarrauna, akwai alkairi a kowanne,
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 5737
"Idan kuka ji faruwar Annoba a wani gari, to kada ku shige shi, kuma idan ta faru a gari kuna cikinsa, to kada ku futa daga cikinsa"
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8317
Anyi jayayya tsakanin Annabi Adam da Musa, sai Musa ya ce da shi ya kai Adam ka tozarta mu ka futar da mu daga cikin Aljanna, sai Adam ya ce da shi: Ya kai Musa Allah ya zaveka da yin Magana kuma yayi maka rubutu da Hannunsa, shin ka zargeni kan Alamarin da Allah ya qaddara shi kafin ya halicce ni da Shekara Arba'in? Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa, Sai Annabi Adam ya rinjayi Annabi Musa.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8927
- 8929
- 10415
Lallai Allah madaukakin sarki ya halicci halittun sa a cikin duhu, kuma ya jefa su daga hasken sa, saboda haka duk wanda ya same shi daga wannan hasken to ya shiryu, wanda kuma ya aikata shi ya ɓace, sai nace: Alƙalami ya bushe, mai sanin Allah
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 11202
Idan Allah ya so karvar ran wani Bawansa a wata Qasa sai ya sanya wata buqata a can
Ingantacce neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Abu Daud Al-Tayalisi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 11203
Idan Allah yana son Al-kairi ga Bawa sai yayi anfani da shi kafin Mutuwarsa
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 65037
- 65038
Allah Ya rubuta abinda ya kaddarawa halittu kafin Ya halicci sammai da kasa da shekara dubu hamsin
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65039
Kowanne abu da kaddara ne, har gajiya da dabara, ko kuma wayo da gajiya
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 65040
Idan Allah Ya kaddarawa bawa cewa zai mutu a wata kasa sai Ya sanya masa wata bukata zuwa gareta
Ingantacce neTirmizi ne ya ruwaito shi - 65069
Ka ce: Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, zan yi maka shaida da ita ranar Alkiyama
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 66513
Lallai cewa ɗayanku ana tara halittarsa a cikin mahaifiyarsa kwana arba’in yana maniyyi
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka ruwaito shi