Hadisai
TSARIN ANNABI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A HUƊUBOBI (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A YIN TSARKI (3)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A SALLAH (8)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A AZUMI (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A JANA'IZA (1)
- TSARINSA TSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARESHI A AURE DA MU'AMALARSA GA IYALI (3)
sakamako 23
- 3018
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance damantawa tana kayatar da shi, a sanya takalminsa, da taje kansa, da tsarkinsa, kai da sha'aninsa duka
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3019
Hannun dama na Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance don tsarkake shi da abincinsa, kuma hannun hagu na wofintar da abin da yake cutarwa
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3030
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - ya kasance yana shiga bayan gida, sai ni da wani yaro sa'ana mu ɗaukar masa salka ta ruwa da kuma sanda sai ya yi tsarki da ruwa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3062
Na kiyaye raka'o'i goma daga Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi -
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 3063
Annabi - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan ya tashi da daddare yana goge bakinsa da asuwaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3131
Ya nuna min a cikin mafarki cewa kun sanya shara, sai maza biyu suka zo wurina, ɗayansu ya fi ɗayan girma, don haka na kusanci su biyun
Ingantacce neBukhari Ya Rawaito shi Mu'allak amma ta Sigar Yankewa - Muslim ne ya rawaito shi - 3145
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, azaba ta tabbata ga larabawa daga sharrin da ya kusanto, a yau an buɗe katangar Yajuju da Majuju kwatankwacin hakan
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3177
- 3220
Cewa annabi - tsira da a mincin Allah su tabbata agare shi - ya kasance idan yana sallah yana buɗa tsakanin hannayensa har sai farin hammatarsa ya bayyana
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3476
- 4226
Na yi salla tare da Annabi -SAW- a wani dare, kuma ya tsawaita tsayuwa har sai na damu da wani abu mara kyau! Aka ce: Me kuke sha'awa? Ya ce: Na so in zauna in barshi.Daga Ibn Masoud - Allah ya yarda da shi - ya ce: Na yi salla tare da Annabi -SAW- a wani dare, kuma ya tsawaita tsayuwa har sai na damu da wani abu mara kyau! Aka ce: Me kuke sha'awa? Ya ce: Na so in zauna in barshi.
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4247
Cewa Annabi –SAW- ya kasance yana bacci a farkon dare, yana tashi a qarshen dare yana sallah
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 4524
- 4829
- 5210
- 5320
Annabi ya kasance yana Karantawa a Sallar Asubar Ranar Jumua : Suratu Sajada, kuma Suratul Insan
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5817
"Na kasance ina Sallah tare da Annabi -Amincin Allah a gare shi- Salloli Sallarsa ta kasance tsakatsaki ce haka Hudubarsa tsakatsaki ce"
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 6078
Me ya samu wasu mutane ne sun ce kaza da kaza? sai dai cewa ni ina sallah kuma ina bacci, ina azimi ina buɗe baki, kuma ina auren mata, wanda ya ƙi sunnata to ba ya tare da ni
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65815
Iyalan (Annabi) Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ba su taɓa cin abinci sau biyu a rana ɗaya ba sai ɗayansu ya zama dabino ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 65816
Iyalan (Annabi) Muhammad - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - basu taɓa ƙoshi daga abincin alkama a darare uku ajere ba tunda ya zo Madina, har aka karɓi ransa
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi