Hadisai
JANA'IZA
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- MUTUWA DA HUKUNCE-HUKUNCENTA (7)
- WANKAN GAWA (2)
- SIFFAR SALLAH GA MAMACI (4)
- ƊAUKAR MAMACI DA BINNESHI (4)
- TA'AZIYYA (2)
- ZIYARAR MAƘABARTA (2)
- Ayyukan alheri a madadin mamaci da yi masa kyautar lada (1)
sakamako 23
- 1751
Ku wanketa sau uku, ko sau biyar, ko sama da haka idan kuna ganin hakan, da ruwa da magarya, ku sanya kafur a na ƙarshe - ko wani abu daga kafur -, idan kun gama ku sanar da ni
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 2944
Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya umarce mu da abubuwa guda bakawai, kuma ya hanemu da abubuwa bakwai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3109
Ku yi gaggawa da jana'iza, idan ta gari ce to alheri kuke kaita gare shi, idan kuma koma bayan haka ne, to sharri ne kuke sauke shi daga wuyayenku
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3228
An hanamu bin jana'iza, amma ba'a ƙarfafa hanin a kanmu ba
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3446
- 4849
Lallai cewa Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata agare shi - ya kuɓuta daga mai ɗaga murya da mai aske kanta da mai tsaga kayanta
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5022
Ya Allah, dan haka dan haka don haka yana cikin kariyar ka da kuma tunanin cikin unguwar ka, da hukuncin shari'ar kabari da azabar wuta, kuma ku mutane ne masu biyayya da yabo Ya Allah ka gafarta masa ka masa rahama, lallai kai mai gafara ne, mai jinqai
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 5026
Ido yana hawaye kuma zuciya tana baqin ciki, kuma muna faxar abin da zai yardar da Ubangijinmu ne, kuma rabuwa da kai, ya Ibrahim, muna baqin ciki
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5209
Na yi salla ga wata mata data rasu a dalilin nifasinta a bayan Annabi tsira da aminci su tabbata a gare shi- sai ya tsaya a tsakkiyarta
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5319
Lallai cewa Annabi anyi masa likafani a cikin kaya farare na Yaman, kuma babu Riga ko Rawani
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 5364
Kada ku zagi matattu; domin cewa sun iso zuwa abin da suka gabatar
Ingantacce neBukhari ne ya rawaito shi - 5379
Allah Ya tsinewa Yahudawa da Nasara, sun riƙi ƙaburburan Annabwansu (a matsayin) masallatai
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 5396
- 5397
- 6402
Duk wanda ya wanke Gawa sai kuma ya rufa mata Asiri, Allah zai gafarta masa sau Arba'in
Ingantacce neAl-Baihaki ne Ya Rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi - Al-Tabrani Ya Rawaito shi - 8872
Lallai cewa Abdullahi bn Abi Aufa yayi Kabarbaru Hudu a jana'izar 'ya mace, don haka sai ya tashi bayan ta hudu abunda yake tsakanin Kabbarorin biyu yana neman gafararta sai ya yi addu'a, sannan ya ce: Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare sh - ya kasance yana yin hakan
Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi - 8876
Wannan kun yabe shi da Al-kairi, sai Al-janna ta tabbata a gare shi, kuma wannan kun faxi sharri akansa, sai wuta ra tabbata akansa, kune shaidun Allah a bayan Qasa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 8917
- 8927
- 8929