Hadisai

WANKA

Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0

sakamako 24

  1. 3046
  2. 3047

    Kada dayanku ya yi fitsari a cikin ruwan da ba ya gudana, sannan ya yi wanka da shi.

    Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  3. 3051
  4. 3076

    ‌Tsarki ya tabbata ga Allah, lallai mumini ba ya zama najasa

    Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  5. 3310

    SIFFAR WANKAN JANABA

    Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  6. 3316
  7. 3351
  8. 3388
  9. 3455

    Manzon Allah -tsira da aminci su tabbata a gare shi-yana numfashi wajen shan ruwa sau uku

    Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  10. 3533

    In ya zauna tsakanin kafafunta da hannayenta kuma ya tara da ita to wanka ya wajaba.

    Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - Bukhari da Muslim suka Rawaito shi
  11. 5393
  12. 5394

    Wanda zai je Juma'a a cikinku to ya yi wanka

    Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi
  13. 8359
  14. 10028
  15. 10030
  16. 10032
  17. 10033

    Idan dayanku ya zo ga danginsa sannan yana son komawa, to ya yi alwala a tsakaninsu

    Ingantacce neAl-Hakim Ya Rawaito shi - Muslim ne ya rawaito shi
  18. 10035

    Duk wanda yayi alwala ranar juma'a zai samu lafiya, kuma duk wanda yayi alwala shine mafi alkhairi

    Hasan neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - Al-Darumi Ya Rawaito shi
  19. 10040
  20. 10543

    Manzon Allah -tsira da amincin Allah- ya kasance yanayin bacci alahalin yana da Janaba ba tare da ya tava Ruwa ba

    Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Al-Tirmithi Ya Rawaito shi - Al-Nasa'i Ya Rawaito shi - Abu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi

Ba da rahoton kuskure

Ƙari