Hadisai
IYALAN GIDAN ANNABI
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- FALALAR IYALAN GIDAN ANNABI (6)
- FALALAR IYAYEN MUMINAI (4)
- AƘIDA GAME DA IYALAN GIDAN ANNABI (1)
- HAƘƘOƘIN IYALAN GIDAN ANNABI (3)
sakamako 14
- 3140
Ban kasance mai kishin daya daga cikin matan Annabi ba - Salati da amincin Allah su tabbata a gare shi - ba na kishin Khadija - Allah Ya yarda da ita - kuma ban taba ganinta ba, amma ana yawan ambatonta.
Ingantacce neBuhari da Muslim ne suka rawaito shi da dukkan ruwayoyin sa - 3439
- 11168
Faxima wata tsokace daga gare ni, duk wanda ya vata mata to ya vata mun
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11169
Alhasan da Alhusain su ne shugabannin matasan 'yan Aljanna
Ingantacce neTirmizi da Ahmad sun rawaito shi - 11170
- 11171
Ya Ubangiji lallai ni Ina son sa saboda haka ka so shi, kuma kaso wanda yake sonsa
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11172
- 11173
Duk wanda Ya so Hassan da Husaini to haqiqa ya so ni, kuma duk wanda yaqi su to haqiqa ya qini
Ingantacce neIbnu Majah ne ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 11174
Mafificinku shi ne mafoficinku ga Ahalina baya na, ya ce sai Abdul-rahman Bn Auf ya sayar da Gona da Dubu Dari, sai ya rabata ga Matan Annabi SAW
Hasan neIbnu Abi Asim ya rawaito shi - Al-Hakim Ya Rawaito shi - 11178
"Ya ke Aish, Wannan Jibril ne yana gaisheka" Sai na ce: Amincin Allah da rahamarsa su tabbara a gareshi, kana ganin abinda bana gani
Ingantacce neBukhari da Muslim suka Rawaito shi - 11179
- 11189
Yayin da Ibarahim ya Mutu Manzon Allah SAW ya ce: "Lallai yana da Mai shayar da shi a cikin Al-janna"
Ingantacce neBuhari ne ya rawaito shi - 11196
Lallai Al-amarinku yana cikin abunda yake damuna bayana, babu mai iya haquri da ku sai mai haquri"
Hasan neAl-Tirmithi Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 65772
Babu wani musulmin da wata musiba zata same shi, sai ya faɗi abinda Allah Ya umarce shi: {Lallai mu daga Allah muke kuma lallai cewa mu zuwa ga Allah zamu koma} [al-Baƙara: 156], ya Allah Ka bani lada a cikin wannan musibar tawa kuma Ka musanya mini da mafi alheri da ita, sai Allah Ya musanya masa da mafi alheri daga ita
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi