Hadisai
SUNAYE DA HUKUNCE-HUKUNCE
Majiya: HadeethEnc.com, Hausa v1.25.0
- MUSULUNCI (23)
- ABUBUWAN DA SUKE WARWARE MUSULUNCI (6)
- MAS'ALOLIN JAHILIYYA (6)
- ƘARUWAR IMANI DA RAGUWARSA (9)
- Yankin Imani (7)
- KAFURCI (6)
- SHIRKA (11)
- MUNAFUNCI (9)
- FASIƘANCI (3)
sakamako 79
- 2997
Wanda ya ɗaga makami a kammu, to, ba ya tare da mu
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3138
Ku yi gaggawa da ayyuka (na alheri), wasu fitinu kamar yankin dare ne mai duhu,
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3276
- 3334
- 3336
Ya Allah kada Ka maida kabarina gunki
Ingantacce neAhmad ne ya rawaito shi - 3359
Wanda ya rantse da wanin Allah to hakika ya kafirta ko ya yi shirka
Ingantacce neAbu Daud ne ya ruwaito shi da Kuma Tirmizi da Ahmad - 3366
Lallai cewa mafi nauyin sallah a kan munafukai (ita ce) sallar Issha'i da sallar Asuba, da sun san abin da ke cikinsu da sun zo musu ko da da jan ciki ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3373
Wanda ya yi kira zuwa ga shiriya yana da lada kwatankwacin ladaddakin wadanda suka bi shi, ba za’a tauye komai daga ladansu ba
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3381
- 3383
Canfi shirka ne, canfi shirka ne, canfi shirka ne, - sau uku -", babu wani a cikinmu saidai, saidai cewa Allah - Mai girma da daukaka - Yana tafiyar da shi da dogara (ga Allah)
Ingantacce neAbu Dawud da Tirmizi da Ibnu Majah da Ahmad ne Suka Rawaito shi - 3384
- 3390
Lallai kai zaka je wa wasu mutane mazowa littafi, idan ka je musu to ka kirayesu zuwa su shaida cewa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma cewa Annabi Muhammad Manzon Allah ne
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3395
Yaku mutane na haneku da wuce gona da iri a addini, kadai wuce gona da iri a addini shi ya halaka wadanda ke gabanku
Ingantacce neIbnu Majah da Nasa'i da Ahmad ne suka ruwaito shi - 3402
cewa an tambayi Manzon Allah - tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi - game da ambulaf? Ya ce: Aikin Iblis ne.
Ingantacce neAbu Daud Ya Rawaito shi - Ahmad ne ya rawaito shi - 3407
Babu cuta mai yaɗuwa zuwa ga wani (da karantanta) babu canfi, ko mujiya, ko Safar, kuma ka guje wa kuturu kamar yadda kake guje wa zaki
Ingantacce neBukhari da Muslim ne suka rawaito shi - 3408
Babu sihiri da yake halatta sai mai sihiri
Hasan neIbnu Abi Hatim ya rawaito shi - Al-Khattabi Ya Rawaito shi - 3416
- 3418
Wanda ya gamu da Allah ba ya tarayya da shi da wani to zai shiga Aljanna, wanda kuma ya gamu da shi yana shirka da shi to zai shiga wuta
Ingantacce neMuslim ne ya rawaito shi - 3421
- 3438